Jihar Ekiti
Wasu manyan jam'iyyar APC sun ce Gwamna Kayode Fayemi ya na kokarin rufewa ‘Ya ‘yan jam’iyya baki a Ekiti. Hakan ya sa rikicin APC ya na neman dawowa danye.
Gwamnan Jihar Ekiti ya dura kan Mai ba Shugaban kasa Buhari shawara a rikicin APC. Kayode Fayemi ya karyata rahoton zuwa wurin Shugaban kasa da Victor Giadom.
Sabon baraka ya kunno kai a jam'iyyar APC reshen Ekiti kan yunkurin tsige hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan harkokin siyasa, Sanata Babafemi Ojudu.
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya sanar da mutuwar Remi Omotoso, daya daga cikin mambobin kwamitin yaki da cutar korona kuma tsohon shugaban bankin kwarar.
Yanzu nan mu ka ji cewa wani tsohon Gwamnan Ondo ya mutu a Najeriya. Tsohon Gwamna Bamidele Olumilua da ya yi mulki a lokacin Ibrahim Babangida ya kwanta dama.
Kwamitin ya bayyana cewa ya yi matukar farin cikin samun nasarar shawo kan Oni har ya amince ya koma jam'iyyar PDP tare da 'yan gani kashenin magoya bayansa. A
Tsohon Gwamna Mista Ayo Fayose ya na neman toshewa Jigon APC kofar shigowa Jam’iyyar PDP a Ekiti. Ayo Fayose ya ce ba su bukatar Segun Oni a Jam’iyyar PDP sam.
Jam’iyyar PDP ta samu kan ta a cikin sabanin shugabanci a wasu Jihohi. Jihar Kaduna, Ekiti da Filato su na cikin inda wannan rigima ta yi kamari kawo yanzu.
Kila a gurfanar da wata Mutumiyar Garin Katsina da ta shiga Ekiti a sace. Wata matar Sojan da ta kai ziyara Jihar Ekiti ana tsakiyar kulle ta na fuskantar ukuba
Jihar Ekiti
Samu kari