Jihar Ekiti
Kayode Fayemi, gwamnan jihar Ekiti, ya ce yn sha fama da harin ‘yan sanda, duk da matsayin sa na gwamna. A cewarsa ba komai gwamna ke da iko akai ba a kasar nan
Wata jami'ar hukumar yan sanda wacce aka harba a ya yin rikicin zaben da ya faru a jihar Ekiti ranar Asabar ta rigamu gidan gaskiya bayan ta yi jinya a asibiti
Wata ƙungiyar kawo cigaban demokaraɗiyya ta kirayi hukumar zaɓe ta ƙasa da ta ɗau tsattsauran mataki kan duk jam'iyya da aka samu da hannu wajen tada hargitsi.
Jihar Ekiti a karo na biyu ta sake bai wa makiyaya da manoma wa'adin makwanni biyu domin su yi rajista da jihar ko kuma su dauki nasu ya nasu su bar jihar.
Gwamnan Jihar Ekiti, Dr. Kayode Fayemi ya bayyana cewa yasa a binciko duk wani mai hannu a rikicin da ya faru ranar Asabar a wajen zaɓen cike gurbi a jihar.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta dakatar da zaben maye gurbi kujerar mazabar Ekiti ta gabas, jihar Ekiti, a majalisar dattawa.Dr Tella Adeniran ya sanar.
A kokarin magance rikci tsakanin makiyaya da manoma, gwamnatin jihar Ekiti ta yanke shawarin kirkirar filayen kiwo ga makiyaya domin dakile kiwo a fili a jihar.
APC ta nuna rashin jin daɗinta tare kuma da yin Allah wadai da kisan wasu manoman jihar a yankin Isaba, kuma tana fatan ganin ankawo ƙarshen lamarin nan kusa
Shugaban gwamnonin Najeriya ya bayyana cewa; ba lallai hana kiwo a fili ya kawo karshen rikicin tsakanin makiyaya da manoma a fadin kasar Najeriya baki daya.
Jihar Ekiti
Samu kari