Jihar Ekiti
Tun kusan 2018 ake fama da rigingimu iri-iri a jam’iyyar APC a jihar Ekiti saboda wasu jiga-jigai na jam’iyyar APC suna hangen kujerar shugaban kasa a 2023.
A jihar Ekiti, COVID-19 ta jawo za a rika bude masallatai da coci a ranakun Juma’a da Lahadi kawai. Kayode Fayemi shi ne Gwamnan farko da ya takaita ibada.
A ranar Alhamis, gwamnan jihar Ekiti, kuma shugaban NGF, Dr Kayode Fayemi, yace kwanannan gwamnatin tarayya zata daidaita da ASUU, The Punch ta wallafa hakan.
A wata takarda da sakataren gwamnatin jihar Ekiti Biodun Oyebanji ya saka hannu, gwamnan jihar ya zargi ma'aikatan gwamnatinsa da karya dokokin cutar korona.
Lamarin ya faru yayin da fusatattun matasan suka mamaye babban ofishin rundunar 'yan sanda da ke Ado a wata zanga-zangar nuna bacin ransu a kan kisan wani dan a
Kimanin kwana biyu kenan da zanga-zangar lumana da aka fara domin nuna adawa da rundunar SARS ta rikide zuwa kazamin rikici a wasu jihohi da kuma birnin tarayya
Wasu da ake zargin 'yan daba ne a zaga-zagar Edsars sun kona ofishin 'yan sanda da ke karamar hukumar Ifelodun na jihar Legas, a yau Talata, 20 ga wata Oktoba.
A cikin wata takaitacciyar sanarwa da ta fito daga ofishin shugaban sashen sadarwa da hulda da jama'a na kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), Abdulrazaq Bello Bar
An yi garkuwa da wani tsohon sojan Amurka, Manjo Jide Ijadare (mai murabus) da wani mutum guda a masana'antarsa na sarrafa manja da ke Ijan-Ekiti a karamar huk
Jihar Ekiti
Samu kari