Jihar Edo
APC ta dakatar da Kaycee Osamwonyi, hadimin gwamnan jahar Edo, Godwin Obaseki daga jam’iyyar mai mulki kan zargin aikata ta’addanci da kawo rabuwar kai a jam’iyyar mai mulki.
Gwamnan jahar Edo, Mista Godwin Obaseki, ya koka a wajen Shugaban kasa Muhammadu Buhari, cewa Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress na kasa, Adams Oshiomhole da mambobin kungiyar Edo Peoples Movement na so su hargitsa gwamn
Tsohon kakakin majalisar dokokin jahar Edo kuma jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Mista Thomas Okosun, ya yi martani ga rikicin da ke wakana a tsakanin Adams Oshiomhole da Gwamna Godwin Obaseki.
Rikicin APC ta kara cabewa inda Gwamnan Edo ya sake dura kan Adams Oshiomhole. Gwamna Obaseki ya caccaki Oshiomhole ne yayin da ya gana da Jonathan.
Rahotanni sun kawo cewa an tsaurara matakan tsaro a filin jirgin sama na Benin ka tsoron yiwuwar kunyata Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Kwamrad Adams Oshiomhole.
Rikicin jihar Edo ta dauki sabon salo yayinda gwamnatin jihar ta nemi a kama tare da hukunta Kwamrad Adams Oshiomhole, kan rashin bin umurninta.
Gwamnan jihar Edo, Mista Godwin Obaseki, ya sha alwashin gasa wa tsohon gwamnan jihar kuma Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Comrade Adams Oshiomhole aya a hannu idan har ya cigaba da hargitsa jahar.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi a ranar Juma’a, 24 ga watan Janairu ya ba da tabbacin cewa za a sake zabar Godwin Obaseki a matsayin gwamnan jihar Edo. Ya ce babu abun da zai hana gwamnan zarcewa saboda ya yi kokari sosai.
Babu shakka nagarta abin jinjinawa ce. Duk da dai akwai matukar wahala zama mai nagarta a yayin da rashawa ta yi katutu a wuri. Wannan kuwa shi ne labarain wani dan sanda a karamar hukumar Ita da ke jihar Akwa Ibom mai suna Franci
Jihar Edo
Samu kari