Jihar Edo
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa sun tallafa wa Adams Oshiomhole da dukiyarsu don ganin ya zama gwamnan jihar a lokacin da bai da ko sisi.
Jam'iyyar APC ta tsayar da ranar 22 ga watan Yuni a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben fidda dan takararta na gwamna a babban zaben gwamnan jihar da za a
Rundunar 'yan sanda ta ce ta kama wasu daga cikin wadanda ake zargi da kisan lauyan, sannan ta kara da cewa wadanda ake zargin sun jagoranci tawagar 'yan sanda
A farkon makon nan Gwamna Godwn Obaseki ya bayyana Jam’iyyar da zai nemi tazarce a zaben 2020. Gwamnan na Edo ya samu sabani da Shugaban APC, Adams Oshiomhole.
Tun a makon jiya gwamnonin jam'iyyar APC su ka tsara yadda za su matsawa shugaba Buhari lamba domin ya goyi bayan a bar abokansu na jihar Edo da Ondo su sake yi
Obaseki na fuskantar barazana daga Osagie Ize - Iyamu, tsohon dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP da ake tunanin ya na da goyon bayan Oshiomhole; tsohon gwamnan
Kwamared Adams Oshiomhole ya jadadda cewa lallai zaben kato bayan kato za a gudanar yayin zaben fidda gwani na gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress a Edo
Gwamnonin APC sun tsinkayi ofishin Shugaban jam’iyyar APC na kasa don yin taron toshe baraka da Kwamared Adams Oshiomhole yayinda Obaseki ya ziyarci Buhari.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Alhaji Kabiru Adjoto, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya taimaka ya sanya baki a rikicin APC a jihar.
Jihar Edo
Samu kari