Jihar Edo
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa ana neman wata mai jego mai suna Amaka Okoro ido rufe. Ta tsere bayan an tabbatar da tana dauke da coronavirus
Wata kungiyar masu bincike a jihar Edo ta ce ta samar da magani takamaimai na cutar COVID-19. Maganin mai suna CVD PLUS na kunshe da tsirrai ne da sinadarai.
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya watau INEC ta yi magana game da dakatar da zaben Gwamnonin Edo da Ondo saboda COVID-19. INEC ta ce ba ta da niyyar hakan
Jawabin Yakadi ya cigaba da cewa; "nan da nan muka tuntubi ma'aikatan hukumar shawo kan cututtuka ma su yaduwa ta kasa (NCDC) domin su zo su dauke shi zuwa cibi
Taiwo Akerele, shugaban ma'aikatan Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya yi murabus daga mukaminsa. A wasikar da ya mika mai kwanan wata 25 ga watan Afirilu, ya
Wani Kwamitin da Buhari ya kafa domin yaki da Coronavirus ya karkata a kan Kano da Oyo da Osun da Jihar Edo. Shugaban PTF ya bayyana mana wannan jiya a Abuja.
Frank Okiye, kakakin majalisar dokokin jahar Edo, ya yi kira ga hadin gwiwa wajen yakar annobar coronavirus yayinda ya warke daga annobar bayan anyi masa gwaji.
Tun bayan gwajin farko daka gudanar a kan mutanen, kungiyar likitocin asibitin (NARD) ta bayar da shawarar a mayar da su cibiyar killacewa a ranar 31 ga watan
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Edo ta sanar da kama wani shugaban jam’iyyar APC a matakin mazaba a jahar Edo, Mista Sunday Erhabor da yunkurin damfara
Jihar Edo
Samu kari