Jihar Edo
Kwamitin tantance 'yan takarar gwamnan APC na jihar Edo ta dogara da hana Obaseki takara da ta yi da dalilai shida, jaridar The Nation ta gano a daren Juma'a.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sha alwashin daukar mataki yayinda ya zargi wasu yan siyasa da gayyato yan daba da shigo da makamai jihar gabannin zabe.
Adams Oshiomhole ya jawowa kansa magana maras dadi a kan batun badakalar satifiket din Gwamnan Edo, inda Hadimin gwamnan ya caccaki Shugaban Jam’iyya Oshiomhole
Obaseki ya bayyana hakan ne ranar Laraba jim kadan bayan fitowarsa daga dakin da ya shafe sa'a biyu ana tantance shi a hedikwatar jam'iyyar APC ta kasa da ke Ab
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyarsu ta PDP za ta yi nasara a zaben gwamnan jihar Edo, duba ga kokarinta a baya.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki tare da wasu masu neman tikitin takarar gwamnan jihar a karkashin APC sun isa sakatariyar jam'iyyar a Abuja domin tantancesu.
A jiya aka amince da zaben kato-bayan-kato wajen fito da ‘Dan takara a Edo. Hakan na nufin tazarcen Gwamnan APC ya gamu da gargada a hanya kafin a je ko ina.
Jam'iyyar APC ta like bayanan takardun karatun 'yan takararta 6 da suka hada da gwamna Godwin Obaseki, Fasto Osagie Ize-Iyamu, Dakta Pius Odubu, Injiniya Chris
Jam'iyyar PDP ta fara zawarcin fusatattun mambobin jam'iyyar APC a jihar Edo, ta ce kofofinta a bude suke tsaf ga dukkanin wanda ke da muradin dawowa cikinta.
Jihar Edo
Samu kari