Jihar Edo
Mataimakin shugban jam'iyyar APC na yankin kudu maso kudu, Hilliard Eta, ya fito ya bayyana kansa a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa Mataimakin shu
Godwin Obaseki, gwamnan jihar Edo, ya ce har yanzu bai koma wata jam'iyyar siyasa ba. Gwamnan ya sanar da barin jam'iyyar APC bayan ya gana da Ibrahim Gambari.
Tsohon Gwamnan Jihar Gombe ya shiga cikin masu zawarcin Godwin Obaseki. I. Dankwambo ya ce ya na goyon bayan Abokinsa kuma ‘Danuwansa a siyasa ya zarce a Edo.
Gwamna Obaseki na jihar Edo ya ce Adams Oshiomhole, shugaban jam'iyyar APC na tsoron masu ilimi saboda 'bai je makaranta' ba, yayain zantawa da manema labarai.
Farfesa Ayuba ya bayyana cewa an haramta wa Obaseki tsayawa takara ne sakamakon matsalar da aka gano akwai a tattare da takardunsa na makaranta, kasancewar gwam
Akwai yiwuwar babu inda gwamna Obaseki zai jarraba sa'arsa ta tsayawa takarar gwamnan sai a karkashin inuwar jam'iyyar PDP bayan ya cika bujensa da iska daga ja
Tuna baya shine roko! Wasu muhimman batutuwa da shugaban APC kuma tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomhole ya yi kan Gwamnan jihar mai ci, Obaseki a 2016.
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Edo, Tony Aziegbemi, ya tabbatar da shirin sauya shekar Gwamna Godwin Obaseki zuwa jam'iyyar, sai dai ya ce dole ya bi dokarsu.
Ganduje ya bayyana hakan ne ranar Litinin, yayin gudanar da taron manema labarai a kan annobar cutar korona, wanda aka saba yi a fadar gwamnatin Kano. "Jam'iyya
Jihar Edo
Samu kari