Jihar Edo
Yayinda zaben gwamnan jihar Edo ke kara matsowa, babban dan kasuwar nan kuma mai kudin Afrika, Dangote, ya karyata rade-radin goyon bayan tazarcen Obaseki.
National Youth Service Corps (NYSC) ta bai wa Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo sabuwar takardar shaida kammala hidimar kasa bayan kuskuren da tayi a ta farko.
Gwamnan Ribas ya fadi abin da ya sa Jam’iyyar APC ba za ta taba samun hadin-kai ba. Sannan ya ce idan zai tafi ba zan tsaida Magaji ba, ya ce hakan na jawo fada
Kwamishina mai kula da harkar yada labarai da ilimantar da ma su kada kuri'a, Festus Okoye, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana lokacin da ake gudanar da
Sarkin Benin, Oba Ewuare II ya nesanta kansa daga bidiyon zagin shugaba Muhammadu Buhari, Adams Oshiomhole da Kaftin Hosa Okunbor da ke yawo a shafukan zumunta.
A jiya wata Kotu ta yi fatali da karar da aka shigar a kan Godwin Obaseki a Abuja. Kotu ta wanke Godwin Obaseki bayan ya zama ‘Dan takarar PDP a makon jiya.
Wani daga cikin jagororin Jam’iyyar PDP ya ce zai marawa APC baya a zaben Jihar Edo. Wannan ya sa PDP ta shiga tsilla-tsilla bayan ta ba Godwin Obaseki tuta.
Babban takarar neman tikitin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar Edo, Kenneth Imansuagbon, ya ce bai karbi kudi daga wajen Obaseki ba
A jiye ne kotu ta bankara Yan PDP da Hukumar INEC a kan neman takarar Obaseki. Mun kuma ji cewa Victor Giadom ya aikawa manyan Jam’iyya goron gayyatar taron NEC
Jihar Edo
Samu kari