Jihar Edo
Tsohon Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole ya bai wa al’umman jihar Edo hakuri a Kan kawo masu Godwin Obaseki da ya yi a matsayin gwamna a 2016.
Gwamnan jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya sha ihun 'barawo, bama yi' daga wurin jama'ar jiharsa a yau Lahadi a yayin ziyarar da ya kaiwa babban basarakensu.
Rikicin ya barke ne lokacin da gwamna Obaseki tare da sauran gwamnonin jam'iyyar PDP suka ziyarci fadar sarkin gabanin kaddamar da yakin neman zaben Obaseki
Wani ‘Dan jam’iyya da ya fusata ya na so Alkali ya rusa takarar Ize-Iyamu a APC. Charles Ude ya na so a hana Ize-Iyamu takara a karkashin jam’iyyar APC a 2020.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole ya sha alwashin tunkude Gwamna Godwin Obaseki daga kan kujerarsa a zaben 19 ga watan Satumba da za a yi a Edo.
Jam’iyyar PDP ta ce karya ‘Dan takarar APC ya yi da ya ce an saidawa Gwamna Godwin Obaseki takara. PDP ta kuma gargadi gwamnatin tarayya game da zaben Edo.
Roland Owie, tsohon bulaliyar majalisar dattawa, ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar ADP zuwa PDP a ranar Asabar, 18 ga watan Yuli, gabannin zaben Edo.
Na'urar daukan hoto, ta hasko bidiyon wani direban babur mai kafa uku wanda aka fi sani da Keke Napep, yana dambe da wasu jami'an hukumar kiyaye hadurra FRSC.
Jam’iyyar PDP ta ce za ta karbe Jihar Edo inda Gwamna Obaseki ya zarce a Satumban bana. Hakan na zuwa ne bayan an yi zaman musamman a gidan gwamnatin Ribas.
Jihar Edo
Samu kari