Jihar Edo
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), sun sha alwashin kwato Edo daga hannun jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar.
Jam'iyyar PDP a jihar Edo ta bayyana cewa babban jigon APC, Bola Tinubu ya fusata da Gwamna Godwin Obaseki saboda ya ki zama dan abi yarima a sha kidan APC.
Ana zargin cewa za a yi amfani da mambobin majalisar dokokin jihar Edo da jam'iyyar APC keda rinjaye domin tsige gwamna Obaseki gabanin zaben da INEC za ta guda
Babbar jam'iyyar adawar kasar ta Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi gwamnatin APC da tura jami'an tsaro zuwa majalisar dokokin Edo saboda shaharar Obaseki.
Yayinda ake gab da shiga watan zaben gwamna a jihar Edo, iyalan Obaseki wato makusantan Gwamna Godwin Obaseki sun karyata goyon bayan Ize-Iyamu na am'iyyar APC.
A makon nan ne muka ji Jam’iyyar PDP ta jefawa tsohon Shugaban APC Adams Oshiomhhole babban kalubale. PDP ta bukaci Oshiomhole ya kawo takardun makarantarsa.
Kakakin majalisar, a jawabin da ya wallafa ta dandalin sada zumunta bayan tsige Idiaye, ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya ja kunnen yayan jam'iyyarsa.
Dan majalisar mai wakiltar mazabar Orhionmwon ta biyu a majalisar jihar Edo, Roland Asoro a APC, ya zama mataimakin kakakin majalisar jihar Edo ta Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gayyaci dan takarar jam'iyyar APC a jihar Edo yayinda Bola Tinubu da manyan jijigan jam'iyyar ke shirin zuwa kamfen a jihar.
Jihar Edo
Samu kari