Jihar Edo
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya sha alwashin kawo karshen siyasar tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole a zaben jihar mai zuwa a Satumba.
Yan takarar jam'iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da All Progressives Congress (APC), Godwin Obaseki da Osagie Ize-Iyamu sun cimma yarjejeniyar zaman lafiya.
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki na jam'iyyar PDP; abokin hamayyarsa Pastor Osagie Ize-Iyamu da tsohon shugaban APC, Adams Oshiomhole sun shiga ganawa, don yin
PDP ta jihar Edo ta yi wa Magoya bayanta shelar su fita su yi zabe. Jam’iyyar ta kai karar tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomhole wajen Shugaban kasa.
Jam'iyyar PDP a jihar Edo ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi amfani da ikonsa wajen ja wa Adams Oshiomhole kunne domin ya daina tada rikici a jihar.
Rundunar sojin saman Najeriya za ta tura jirgin yaki jihar Edo domin tabbatar da tsaro gabanin zaben gwamna da za a gudanar a ranar 19 ga watan Satumban nan.
Shugaban 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya gargadi 'yan siyasar kasar da su kama kansu tare da gujema duk abunda zai kawo rikici a zabukan Edo da Ondo.
A daidai lokacin da zaben gamnan jihar Edo ke karatowa, babbar jam'iyyar APC mai mulki tayi asarar daya daga cikin jigon jam'iyyar, inda ya canja sheka zuwa...
Osagie Ize-Iyamu, dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaben Edo, ya bayyana cewa Adams Oshiomhole ba ubangidansa bane, cewa aiki yake yi masa da jam'iyyarsa.
Jihar Edo
Samu kari