Jihar Edo
Kasar Ingila tana yin babbar barazana ga duk wanda ta kama da hannu cikin magudin siyasa a zabukan gwamnoni jihohin Ondo da Edo masu gabatowa, The Cable tace.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa bai kalubalanc sakamakon zaben 2019 ba ne saboda yana son zaman lafiya a cikin kasar.
Manyan shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun hallara a garin Benin, babbar birnin jihaar Edo domin yi wa dan takararsu Godwin Obaseki kamfen.
A yayinda aka shiga makon zaben gwamnan jihar Edo, tsohon shugaban APC na kasa, John Oyegun, ya ki nuna goyon bayan Osagie Ize-Iyamu, dan takarar jam’iyyarsa.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya zargi wanda ya gada, Adams Oshiomhole, da saka jihar ciki matsanancin bashi sakamakon yadda ya dinga ciwo bashi a jihar.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano wanda ya kasance shugaban kwamitin yakin neman zaben gwamna na APC a Edo, ya bukaci Hausawa mazauna jihar da su zabe su.
A daidai lokacin da ake shirye-shiryen zaben gwamnan Edo wanda za a yi a ranar 19 ga watan Satumba, Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da sansanin Alhazai a jihar.
Babban sifeton rundunar 'yan sandan Najeriya (IGP), Mohammed Adamu, ya tura wasu manyan jami'an 'yan sanda zuwa jihar Edo domin su saka ido a kan zaben kujerar
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na tuwita a ranar Juma'a, Sanata Kwankwaso, ya bayyana cewa ya jagoranci gudanar da tarurruka tsakanin mutanen arewa
Jihar Edo
Samu kari