Jihar Edo
Dan takarar gwamnan jihar Edo a karkashin inuwar jam'iyyar APC, Fasto Osagie Ize-Iyamu, ya fitar da takarda bayan lallasa shi da Gwamna Obaseki na PDP yayi.
Dan takaitaccen tarihin Godwin Obaseki, wanda ya kasance gwamna kuma dan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben jihar Edo da aka kammala.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya tabbatar da rasuwar Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris, bayan gajeriyar rashin lafiya. Ya rasu a asibitin 44 na Kaduna.
Jam'iyyar PDP ta ce ba za ta lamunta ba idan har hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta yi yinkurin bayyana zaben gwamnan Edo a matsayin ba kammalalle ba.
Babban baturen zaben gwamnan jihar Edo na karamar hukumar Etsako Central, Farfesa Godswill Alan Lukman, ya tabbatar da cewa an harbi ma'aikacin ranar Asabar a m
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Edo na kananan hukumomi goma sha shida saura kananan hukumomi biyu suka rage.
Jam'iyyar PDP ta zargi cewa ana takurawa tare da tsananta wa hukumar zabe mai zaman kanta da juyawa da sauya sakamakon zabukan da ke isowa na gwamnan jihar Edo.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta yi kashedi ga shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Mahmood Yakubu, cewa yada ya amsa rokon APC kan zaben Edo.
Jam'iyyar PDP ta sha gaban APC yayin da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ke cigaba da sakin sakamakon zaben kujerar gwamnan jihar Edo. Hakan na nufin
Jihar Edo
Samu kari