Jihar Edo
Kamar dai a zaben 2016, Ize Iyamu ya gaza doke Godwin Obaseki duk da ya koma tafiyar jam’iyyar APC. Sau 2 kenan ‘Dan siyasar ya na rasa zabe a cikin shekara 4.
Za ku ji yadda kama’a barkatai su ka fito su na murnar nasarar PDP a zaben Gwamnan Edo shekaran jiya. Mun kawo abin da mutane su ke fadawa manyan APC na kasa.
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen Edo, Anselm Ojezua ya daura laifin kayen da jam'iyyarsu ta sha a zaben gwamnan jihar kan Oshiomhole.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya sake nasarar lashe zaben jihar Edo a karo na biyu bayan zaben da aka yi na ranar Asabar da ta gabata, The Nation tace.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha ya yiwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) wankin babban bargo bayan sun sha kaye a zaben gwamnan Edo.
PDP ce ta yi nasara a zaben Gwamnan Jihar Edo jiya. Mun kawo wasu dalilin da su ka sa APC da Oshiomhole su ka ji kunya a zaben Gwamnan Edo bayan nasarar 2016.
Dan takarar gwamnan jihar Edo a karkashin inuwar jam'iyyar APC, Fasto Osagie Ize-Iyamu, ya fitar da takarda bayan lallasa shi da Gwamna Obaseki na PDP yayi.
Dan takaitaccen tarihin Godwin Obaseki, wanda ya kasance gwamna kuma dan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben jihar Edo da aka kammala.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya tabbatar da rasuwar Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris, bayan gajeriyar rashin lafiya. Ya rasu a asibitin 44 na Kaduna.
Jihar Edo
Samu kari