Jihar Edo
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya ce babu wani riƙici tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar kuma tsohon shugaban jam'iyyar APC ta ƙasa Adams Oshiomole Na jihar
Hukumar NDLEA ta samu nasarar bankado wani kauye da ake tafka aika-aikar noman tabar wiwi. Rundunar tuni suka kame masu wajen da kuma tattara dukkan tabar.
Bayan sace wani yarima mazaunin Atlanta a ranar 30 ga watan Janairun 2020 a jihar Edo, kwatsam yau aka tsinci rubabbiyar gawarsa a daji,jaridar The Nation tace.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Edo, ta yi babban kamu da mambobin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) biyu a majalisar dokokin jihar.
Kwamared Didi Adodo, tsohon kwamishinan kwadago da ayyuka na musamman na jihar Edo ya rasu. Shugaban kwadagon ya mutu ne da safiyar Talata, 12 ga watan Janairu.
Wani mahaifin yara biyar ya arce ya ci na kare bayan matarsa ta haifa masa yara hudu zur a ranar Asabar, 2 ga watan Janairu a Benin, babbar birnin jihar Edo.
Za ku ji cewa ashe rahoton garkuwa da mutane bai zo wa ‘Yan Sanda ba yayin da ake kukan an sace Matafiya gab da bikin kirismeti a wasu garuruwan jihar Edo.
Jam’iyyar APC ta taso Gwamnan Edo, Godwin Obaseki a gaba, ta na so ya sauka daga karagar mulki. APC tana bukatar Gwamnan jihar Edo ya sauka saboda rashin tsaro.
A ranar Asabar ne Benin City ta dauki zafi, inda wasu 'yan bindiga suka yi garkuwa da shugaban ma'aikatan gwamnatin (Head od Serv) jihar Edo, Anthony Okongbowa.
Jihar Edo
Samu kari