Hukumar EFCC
A yau Juma'ar nan ne Tsohon Mukaddashin Shugaban EFCC, Ibrahim Magu zai san matsayarsa a EFCC. Bayan kwanaki 100, Ayo Salami ya karkare binciken da aka sa shi.
Taurin bashi sun jawo AMCON tana tattare dukiyoyin Attajiri Jimoh Ibrahim. Mai magana da yawun bakin AMCON, Jude Nwauzor, ya bayyana haka a ranar Larabar nan.
Gwamna Udom Emmanuel ya karyata rahoton da ke yawo na yadda ya yi facaka da Biliyoyin kudin jihar Akwa Ibom, kwamishinan kasafi ne ya fitar da jawabi a jiya.
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ta bayar da umarnin janye belin Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban tawagar gyaran fanshon ma'aikata
An rubutawa shugaban kasa Buhari takarda game da binciken tsohon Shugaban EFCC. Kungiyar kasar waje ta na so Buhari ya maida tsohon Shugaban EFCC kan kujerarsa.
A nasa jawabin, shugaban kwamitin, Apata, ya bayar da tabbacin cewa kwamitin zai yi aiki da gaskiya, ba tare da boye komai ba, wajen sauke nauyin da aka dora ma
Ana zargin Ogulanna da rarraba kwangila ba bisa ka'ida ba, barin aiki ba tare da izini ba, fitsara da rashin kunya, alfarma, aiki da kuɗi ta hanyar da basu dace
A jiya wani Maaikacin banki ya tona yadda aka rika sintiri da kudi a lokacin Ayo Fayose ya na Gwamna. Shaidan EFCC ya tona asirin tsohon gwamnan na jihar Ekiti.
Tsohon Yaron Tinubu ya kai shi kotu bisa zargin kin biyan Biliyoyin kudin haraji. O. Apara ya na zargin Alpha-beta da kauracewa biyan kudin haraji tun 2010.
Hukumar EFCC
Samu kari