Hukumar EFCC
Ya bayyana cewa da zarar kudirin ya zama doka kuma an kafa hukumar, babu sauran wani rudani dangane da kadarorin gwamnati da aka kwato daga hannun mabarnata da
Daya daga cikin lauyoyin Ibrahim Magu, dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Zainab Abiola ta bayyana cewa akwai kurkuku a Aso Rock.
Jami'an hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), da ke Ilorin sun damke malaman kwalejin kiwon lafiya da ke Kwara guda 2.
Ayo Salami ne shugaban kwamitin bincike da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kafa domin bankado cin hanci da kwato kadarorin gwamnati da manyan jami'an gwamna
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa da hana yi wa tattalin arziki zagon kasa, ta kama wasu mutum bakwai a Ibadan, da zargin aikata damfara ta intanet.
Daga cikin gidajen da aka kwace daga hannun Tafa Balogun akwai rukunin wasu gidaje shidda ma su daukan kwana uku a unguwar Ikoyi, wani gida mai dakin kwana biya
Dazu mu ka ji cewa mutane su na so a binciki zargin da ke kan Bola Tinubu. Wanan kira na binciken Bola Tinubu ya samu sa hannun dubu dubatan mutane a Najeriya.
Kwamishiniyar ayyuka na musamman ta jihar Kwara, Hajia Aisha Ahman Pategi, ta yi murabus daga mukarraban gwamna AbdulRahman AbdulRazq biyo bayan zargin karkatar
Mun ji cewa a jihar Akwa Ibom, an gurfanar da wata Mata da mijinta da zargin yin sata a Kotu. Alkali ya dage wannan shari’ar sai cikin watan Disamban 2020.
Hukumar EFCC
Samu kari