Hukumar EFCC
Duk da cewar ana tuhumarsa da laifuka 12 da suka shafi almundahanar kuɗaɗe da suka kai kimanin Naira biliyan ₦2b,ya yi iƙirarin cewa bai aikita ko ɗaya cikin
Mista Abdulrasheed Abdullahi Maina ya sulale zuwa Nijar bayan an bada belinsa a kotu. Mutumin da ake nema ruwa a jallo, ya batar da kama, ya yi fasfon bogi.
Hukumar yaki da rashawa (EFCC) a ranar Litinin, 7 ga watan Disamba ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed zuwa ofishinta don amsa tambayoyi.
A jiya mu ke jin cewa EFCC ta bukaci a daga shari’a zuwa 2021 bayan ta gaza kamo Diezani Alison-Madueke. Tun 2015 Alison-Madueke ta bar Najeriya, har yau shiru.
Yau mu ke jin cewa an kai karar tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Bakura gaban NHRC. Shi kuma Ibrahim Shekarau ya na goyon mulki ya bar Arewa a 2023.
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ne ta sanar da janye belin Abdulrasheed Maina tare da bayar da umarin a kama shi duk inda aka gan shi
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da karya tattalin arziki ta saka cafke tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babchir David Lawan, a kan badakalar bayar da kwa
Za kuji EFCC tana zargin da dukiyar kasa Bukola Saraki ya mallaki wasu gidajensa. Shaidan EFCC ya tona yadda Bukola Saraki yayi sama da fadi da dukiyar kasa.
Jaridar Premium Times ta bankado irin ta’adin da Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya suka tafka. Wannan danyen aiki ya ci karo da dokar aikin gwamnati a Najeriya.
Hukumar EFCC
Samu kari