Hukumar EFCC
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi muhimman nade-nade na mukaman gwamnati guda shida a cikin makon da ya gabata bayan cikar wa'adin mulkin wadanda ke kai.
Lauyan tsohon shugaban riko na hukumar yaki da masu yi wa arzikin kasa ta'annati, EFCC, Tosin Ojaomo a ranar Talata ya koka kan cewa ba a yi adalci ba a game da
Kungiyar yaki da cin hanci da rashawa da yabawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan nadin sabon shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC).
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta nemi taimakon 'yan Najeriya wajen gano mata wani mutum, Emmanuel Elegbenosa kan zargin damfara.
EFCC ta damki Stella Oduah, tsohuwar ministan sufurin jiragen sama bisa zargin wawusar kudaden al'umma. An daga zaman da za ayi da ita ranar Talata bata nan.
Ministan sufuri na Najeriya ya bayyana korafinsa kan yadda ba a daukar mataki bisa sace-sace da cin hanci da rasahwar da wasu 'yan siyasa ke a kasar ta Najeriya
A jiya EFCC ta koma kotu da mai dakin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Alkali Chika Obiozor ya cigaba da sauraron karar da ake yi tun shekarar 2017.
A karshen makon jiya babban bankin CBN ya yi karin haske a kan hana Cryptocurrencies a Najeriya. CBN ya ce Bankuna da dama sun raba kansu da cryptocurrencies.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ake kantsohon gwamna Yari na tuhumarsa da badakalar N900bn. Kotun ta bayyana dalilan da yasa ta kora.
Hukumar EFCC
Samu kari