Hukumar EFCC
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu jami'an gwamnati bisa zargin cinye kudaden fanshon malaman makarantun firamare a jihar Sokoto. Sun ki amsa laifinsu duk da haka
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu na kalubalantar yunkurin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ke yi na sake gurfanar da shi kan zambar kudade.
Bayan gabatar da duk hujjojin da ke nuna aikata laifukan da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ke yi masa, kotu ta yankewa wani dan bautar kasa shekaru 2.
Bayan shekaru shida ba tare da Mambobin Kwamiti ba a hukumar EFCC, yau shugaba Buhari ya yi nadin sabon sakatare tare da wasu da ya nada a matsayin mambobin.
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana halin da ake ciki kan binciken da ake wa shugaban jam'iyyar APC ta kasa, kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu.
Jami'an tsaro sun kame wasu manyan buhunna makare da kudade a jihar Kano. An ce wani jirgin ne kawo kudaden daga kasar waje, ba a kuma gano wanda ya mallakesu b
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana sunan wani jigo a jam'iyyar APC da ya ci alwashin zai sake gurfanarwa a gaban kotu bisa zargin sace biliyoyin nairori a jiharsa
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana hanyoyin da hukumarsa ke bi wajen ganin ya bankado wadanda ke hana ruwa gudu a tattalin arzikin Najeriya duk in da suke a kasar
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC)ta gurfanar da ma'aikatan hukumar fansho ta makarantar firamare akan zarginsa.
Hukumar EFCC
Samu kari