Hukumar EFCC
Hukumar EFCC ta kame tsohon gwamnan jihar Kwara Abdulfatah bisa zargin yin sama da fadi da wasu kudade mallakar jihar. Allura ta tono garma, ana bincike akai.
Tsohon gwamnan jihar Imo Kuma sanata daga jihar, Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa zamansa gwamna a Imo na shekara takwas (8) ƙara Talautad da shi yayi.
Shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Abdulerasheed Bawa, yace dawo da tsohuwar ministan fetur, Diezani Madueke.
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, Abdulrasheed Bawa, Yace hukumarsa ta kwato tsabar kuɗi dala miliyan $153 daga hannun tsohuwar ministan mai.
Hukumar EFCC ta yi ram da wasu matasa masu kasuwancin Bitcoin. Ta kuma kame su da aikata munanan laifuka a yanar gizo. Ta ce zata gurfanar dasu nan gaba kadan.
Usman Baba, sabon mukaddashin shugaban 'yan sandan Najeriya, ya janye dukkan manyan jam'ian'yan sanda dake hukumar yaki da rashawa da hana yiwa tattalin arziki.
A yanzu haka tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, yana hannun hukumar yaki da cin hanci da rashawa, yana amsa tambayoyi kan abunda ya shafi rashawa.
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce hukumar sa ta kowa da kowa ce, babu wani mutum ɗaya da ya isa ya juya hukumar.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, a ranar Lahadi ya ce bayyana cewa wani gwamna daga kudu maso kudu, sarki da tsohon sanata daga arewa ne suka tabbatar
Hukumar EFCC
Samu kari