Hukumar EFCC
Ana sa rai bayan an gama yi wa Daura tambayoyi a mika sa gaban Hukumar EFCC domin jin inda ya kai wasu kudin Hukumar ta DSS. Tsohon Shugaban DSS Ita Ekpeyong ya bar wa Magu gadon wasu makudan kudi da yanzu sun yi kafa.
Hukumar a reshen ta dake birnin Maiduguri, ta gurfanar da tsohon ministan ne tare da wasu mutane hudu a gaban babbar kotun tarayya dake babban birnin Damaturu na jihar Yobe bisa aikata laifin almundahanar makudan dukiya.
A ranar Alhamis dinnan ne data gabata hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) ta gurfanar da tsohon ministan kimiyya da fasaha na kasa Dr. Abdu, da kuma wasu mutane hudu a gaban babban kotun tarayya dake garin...
NAIJ.com ta ruwaito wannan tsohon gwamnan ba wani bane, face na jihar Kebbi, Usman Saidu Nasamu Dakingari, inda EFCC tace ta sha wahala kafin ta samu mika masa sammacin tuhume tuhumen da take yi masa, sakamakon yar buya da ya shig
Haka zalika Alkalin ta kwace kimanin kudi naira milyan dari da casa’in (N190,828,978.15) daga hannun wani tsohon Daraktan kudi na hukumar Sojin sama, Olugbenga Gbadebo, da wasu kudi naira milyan 101 daga wani kamfanin Amosu ta mik
Hukumar EFCC na zargin Jolly Nyame da lakume wasu kudi sama da Biliyan 1 tun 2010. Yau za a zauna a Kotu da tsohon Gwamnan PDP a Birnin Tarayya Abuja. EFCC na neman babban Kotun Tarayyar ta daure tsohon Gwamnan.
Daga bisan EFCC ta gurnafar da shi da tsohon shugaban yakin neman zaben Jonathan a zaben 2015 Aminu Wali kan tuhumarsu da kashe mu raba da naira miliyan 950 da aka basu kudin yi ma Jonathan yakin neman zabe....
Majiyar NAIJ.com ta ci karo da wani rahoto da hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta fitar bayan wani binciken kwakwaf da ta gudanar akan lamarin, inda tace gwamnatin Obasanjo ta kashe triliyan
Lauyan EFCC ya bayyana cewa laifukan da ake tuhumar Shagari, Wali, Milgoma, Nasiru Bafarawa da Ibrahim Gidado ya saba ma sashi na 18 na kundin hukunta laiukan satar kudi, kuma hukuncisa na nan a sashi na 16 (2) na kundin.
Hukumar EFCC
Samu kari