Hukumar EFCC
An ruwaito EFCC na tuhumr Dariye kan aikata laifuka guda shida da suka kunshi cin hanci, rashawa, satar kudi, da kuma karkatar da kudin al’umma. Sai dai Dariye ya musanta tuhume tuhumen a gaban Alkalin babbar Kotun tarayya, mai sh
NAIJ.com ta ruwaito kimanin shekaru biyar da suka gabata ne dai wata Kotu ta yanke ma John hukunci mai sassauci, sai dai hukumar EFCC ta dage sauraron karar zuwa Kotun daukaka kara dake babban birnin tarayya Abuja.
EFCC ta bankado wata mahakaciyar sata da aka yi a 2015 lokacin Jonathan. Hukumar ta rufe akawun din tsohuwar Shugabar NSITF na banki sannan kuma an karbe gidajen ta. Dama kun ji cewa an shiga da 'dan gidan Bala Muhammad Kotu.
cikin watan Agusta ne dai hukumar EFCC ta kama Jamila Tangaza bisa zarginta da wawure naira milyan 800
Kungiyar SERAF ta bukaci a gaggauta gurfanar da Patience Jonathan kotu
Hukumar hana yima tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC najeriya da zarra wajen zakulo masu laifi ta kuma gurfanar dasu gaban shari'a .
Hukumar EFCC
Samu kari