Hukumar EFCC
Labari daga Legit.ng na cewa: suna tsananin matsa lamba ga fadar Shugaban kasa don ganin cewa anyi waje da Magu daga wannan mukami nasa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito daga cikin sababbin Sanatocin da zasu angwance da majalisar dattawa bana akwai Sanatoci goma sha daya da suke fuskantar tuhume tuhumen cin hanci da rashawa da dama daga hukumar EFCC.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito sashin yaki da damfara ta rundunar Yansandan Najeriya ce ta gurfanar da Azike gaban Alkali mai sharia Ayotunde Faji a ranar Talata, 12 ga watan Feburairu akan tuhume tuhume guda uku da suka hada da zamb
Za ku ji cewa Dame Patience Jonathan ta bayyanawa Duniya yadda ta samu dukiyar ta. Patience Jonathan tayi wannan jawabi ne ta bakin Lauyoyin da ke kare ta a gaban Kotu a jiya inda ta gabatar da wasu bidiyoyi har guda 4.
Legit.com ta ruwaito a shekarar data gabata ne dai kotu ta wanke Bafarawa daga zarge zarge da tuhume tuhumen badakalar satar kudi da almubazzaranci da hukumar EFCC ke yi masa, don haka a yanzu ya samu bakin shigar da karar Alu Mag
Za ku ji cewa Shugaba Buhari ya caccaki masu yi masa lakabi da Baba Go-Slow domin kuwa ana kiran sa Baba Go-Slow. Ana yawan yi wa shugaban kasar saboda tafiyar hawainiyar da Gwamnatin sa ta ke yi wajen maganin barayi.
Wata babban kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umurnin kwace wasu kadarori 46 mallakar Dr. Ngozi Olojeme, mataimakiyar ciyaman na kwamitin kudi na kamfen din tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a zaben shekarar 2015. Punch t
Hukumar ta gurfanar da 'yan siyasar biyu gaban Mai Shari'a Abdulaziz Anka, na babbar Kotun tarayya da ke birnin Yola a jihar Adamawa. Ana tuhumar su da laifukan zamba da kuma karkatar da dukiyar gwamnati zuwa ga bukatun kansu.
“Sakamakon cikakken nazarin wasikar da kuka aiko mana ta hannun mashawarcinku akan harkar sharia J.O Obule, ofishin sakataren gwamnati na ganin hukumar tattara kudaden haraji na kasa, FIRS ce tafi dacewa ta amsa tambayoyinku.
Hukumar EFCC
Samu kari