Hukumar EFCC
Sakataren Gwamnatin Katsina ya yi wa Mahdi Shehu raddi bayan bayyanar Mahadi da aka ji. Sakataren gwamnatin jihar ya maida martani a safiyar yau ranar Litinin.
Jami'an rundunar tsaron farin kaya ta DSS sun hana 'yan jarida shiga dakin taron fadar shugaban kasa inda a ciki ne ake tuhumar shugaban EFCC, Ibrahim Magu.
An gayyaci mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) gaban kwamiti don bayani a kan yanayin ayyukan hukumar.
A cikin wata sanarwa da jami'an hulda da jama'a, Peter Afunanya, DSS ta ce babu gaskiya a cikin labarin da wasu kafafen yada labarai ke yadawa a kan cewa ta kam
Wani Alkali ya karbe gidajen Ma’ajin Jonathan da ake zargi da laifin satar kudi. EFCC ta roki karbe dukiyar sata daga hannun tsohuwar Shugabar hukumar NSITF.
Yayin zaman kotun da aka gudanar ranar Litinin, A. A. Ibrahim (SAN), lauyan da ke kare Shehu Sani ya ce wanda ya ke karewa bai samu damar halartar zaman kotu na
Da yake magana da manema labarai ranar Juma'a a Abuja, Magu ya bayyana cewa EFCC ta fara shirin dira kasar Ghana domin cafko irin wadannan mutane tare da kwace
Ibrahim Magu, mukaddashin shugaban hukumar yaki sa rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), ya ce "babu wani bacin suna da barazana".
Sauran sharudan bayar da belin Maina sun hada da mallakar kadara da kudinta bai gaza miliyan N500 a unguwar Asokoro, Maitama, Wuse II, da wasu sassan birnin Abu
Hukumar EFCC
Samu kari