Hukumar EFCC
Wani ‘dan kwangila ya tona Sanata mai-ci a Imo da ya sa shi ya sharara a karya a EFCC. Ya ce Okorocha ne ya sa shi, kuma ya koyawa sauran ‘Yan kwangila karya.
Mun gano cewa ana zargin Shugaban ma’aikatar tarayya da tafka cuwa-cuwa na inna-naha. Amma da Economic Confidential ta tuntubi John Asein domin ya wanke kansa.
Babban jigon jam’iyyar ZLP ya yi zargin cewa wasu yan siyasar kasar na kulla-kulla domin ganin an sauke Shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu daga kan kujerarsa.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai ci, Rohas Okorocha ya karyata batun cewa hukumar yaki da cin hancci da rashawa ta kwato wasu kudade daga hannunsa.
Hukumar EFCC ta gangara zuwa kotun daukaka kara bayan Sanata Oduah ta sha a kotun tarayya. EFCC ta ce na ta ji dadin nasarar da Sanata Oduah ta samu a kotu ba.
Kotu ta fadawa EFCC cewa lallai ba da kudin haramun Saraki ya mallaki gidajensa ba. A yanzu an hana Hukumar EFCC riƙe kadarorin na Bukola Saraki har abada.
Jiya ne Alkali ya ba Gwamnati damar karbe Naira Miliyan 800 daga hannun ‘Dan kasuwa. Yanzu kotu ta bada umarnin rike N827, 679, 098 da ke hannun wannan Mutumi.
EFCC ta ce za a sake shariar da ta ɗauki Najeriya shekara 12 daga farko bayan An sake shi duk da laifin amfani da wani kamfanin iyalinsa wajen sace dukiyar Abia
Yanzu duk Duniya babu wanda ya isa ya kama tsohuwar Ministan mai Diezani Alison Madukwe bayan ta samu takardar zama ‘yar kasa da mukami a gwamnatin kasar waje.
Hukumar EFCC
Samu kari