Hukumar EFCC
Kotu ta yanke wa Air Vice Marshal Alkali Mohammadu Mamu, hukuncin daurin shekaru biyu a gidan gyaran hali a kan zargin rashawar da hukumar EFCC ta yi masa.
Lauyan ya bayyana cewa EFCC ta saka kudin da ta kwato a asusun NNPC bisa wani tsari da hukumomin biyu mallakar gwamnati da wasu manyan dillalan man fetur suka a
Binciken zargin rashawa da ake yi wa tsohon shugaban hukumar EFCC da aka dakatar, Ibrahim Magu ya dauki sabon salo, DSS ta nemi hada gwiwa da CCB wajen bincike.
Wasu Mutum uku da su ka binciki Magu a EFCC sun samu kujeru a Gwamnatin Tarayya. Mutanen su ne Gloria Bibigha, Olufemi Dominic Lijadu da kuma Mohammed Nami
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana binciken dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu da ake yi a matsayin nasarar gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.
Ibrahim Magu ya gurfana gaban kwamitin bincike na fadar shugaban kasa, sai dai an hana Magu da lauyansa Shittu gabatar da kundin kariya mai dauke da shafuka 34
Tsohon mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu ya raddi ga ministan shari'a, Abubakar Malami a kan ya fito da shaidar cewa da gaske yana aikata rashawa.
Ibrahim Magu ya fadi inda ya kai gidaje da motocin da ya karbe daga barayin kasa. Magu ya ce gwamnati da Fadar Shugaban kasa aka yi wa gwanjon motocin sata.
Ibrahim Magu ya fadi komai, ya bayyana wanda ya hana a kama babbar Ministar nan taJonathan. Ministan shari’a da ake zargi bai yi magana game da wannan zargi ba.
Hukumar EFCC
Samu kari