Hukumar EFCC
Mista Ibrahim Magu ya wanke Mataimakin shugaban kasa Osinbajo, Falana daga zargi jim kadan bayan ya fito. A jiya ya warware zare da abawar zargin da ke kansa.
Ana jita-jitar cewa Ibrahim Magu ya ba Femi Falana wasu makudan kudi. Sai aka ji jiya tsohon Gwamna Ayo Fayose ya ba Femi Falana shawarar ya tafi gaban kotu.
Fadar shugaban kasa ta ce kwamitin bincikenta ya tsare Ibrahim Magu ne saboda tabbatar da cewa ba a taba duk wasu takardu masu muhimmanci a binciken nasu ba.
Tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Ibrahim Magu, ya ce masu kokarin bata sunansa da na EFCC ne suka kirkiri zarge-zargen da ake masa.
Dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ya yi magana bayan sakinsa da aka yi, ya ce bai saci kudi ba kuma zai ci gaba da yakar cin hanci da rashawa.
Yaki da cin hanci yana fuskantar tarnaki, kullum kara wahala yake yi; maganar gaskiya, yaki da cin hanci zai cigaba da kara wuya ta yadda mutane da yawa zasu ra
An saki mukaddashin shugaban hukumar yaki fda cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC), Ibrahim Magu, kamar yadda jaridar Premiun Time ta wallafa da yammacin y
Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, ya bukaci lauyan dakataccen shugaban EFCC, Ibrahim Magu, ya mika bukatar beli gaban fadar shugaban kasa.
A ranar Talata 7 ga Yuli, fadar shugaban kasa ta dakatar da Ibrahim Magu daga shugabancin hukumar EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati.
Hukumar EFCC
Samu kari