Donald Trump
Shugaba Donald Trump ya sanya hannu kan sabbin umarnin zartarwa da ke neman takaita samun zama ɗan ƙasar Amurka ta haihuwa tare da ƙara tsaurara matakai.
An ji fashe-fashe biyu a kudancin Iran kusa da mashigar Hormuz yayin da rahotanni suka ce dakarun ruwan Iran sun yi arangama da abubuwan da suka kira maƙiya.
Shugaba Donald Trump ya musanta karancin makaman Amurka, ya gargadi masu fallasa bayanan sirri, bayan tabbatar da cewa kasar na kara samar da sababbin makamai.
JD Vance ya ce "Allah ya kiya" Abdulrahman El-Sayed ya zama shugaban Amurka, yayin da ya soki nasarar ɗan takarar Democrat a zaɓen fidda gwani na Michigan.
Abdul El-Sayed ya yi martani ga Donald Trump bayan nasararsa a zaɓen fitar da gwani, yana mai alƙawarin rage tsadar rayuwa da faɗaɗa kiwon lafiya a Michigan.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dauko batun bude mashigar ruwa ta Hormuz. Ta ce bude mashigar ya rataya kan wasu abubuwan da take bukatar Amurka ta aiwatar.
China ta kakaba wa wasu kamfanonin Amurka takunkumi tare da tsaurara dokar fitar da drones, tana mai cewa martani ne ga matakan da Washington ta ɗauka kan Beijing.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan batun cewa kasarsa na fuskantar karancin makamai. Shugaba Trump ya yi barazana ga masu tona asiri.
Donald Trump ya caccaki Abdul El-Sayed bayan ya lashe tikitin takarar Sanata na Democrat a Michigan, yayin da El-Sayed ya yi kira ga haɗin kan jam'iyya.
Donald Trump
Samu kari