Donald Trump
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce Iran na da zabin kulla yarjejeniya ko mika wuya gaba daya, yayin da Tehran ta musanta cewa ana tattaunawa.
Hare-haren Isra'ila sun ci gaba da ƙaruwa a Gaza duk da amincewar Hamas da sabon shirin tsagaita wuta na Donald Trump, lamarin da ke barazana ga zaman lafiya.
Rahotanni sun ce sojojin Amurka sun fara neman sababbin dabaru domin matsa wa Iran lamba yayin da Donald Trump ke nazarin matakan da zai dauka kan rikicin.
Iran ta ce ba ta shiga wata tattaunawa da Amurka ba, duk da cewa Donald Trump ya ce za a fara tattaunawa domin kawo karshen yakin da ya shafe watanni shida.
Amurka ta saka Najeriya da wasu kasashe 49 cikin shirin biyan lamunin biza na dala 20,000 ga wasu masu neman bizar kasuwanci da yawon bude ido zuwa kasar.
Iran ta musanta ikirarin Donald Trump cewa ta bukaci Amurka ta dakatar da sabbin hare-hare, tana mai cewa mashigin Hormuz zai ci gaba da kasancewa a rufe.
Shugaba Donald Trump ya ce an cimma sharuddan kawo ƙarshen yaƙin Iran, yayin da Amurka ta dakatar da sabbin hare-hare, Isra'ila kuma ta amince da tattaunawa.
Shugaban Amurka Donald Trump ya dakatar da harin da aka shirya kai wa Iran, yana mai cewa an cimma matsaya kan yarjejeniya da za ta iya bude mashigin Hormuz.
Matukin jirgin yaƙin Amurka ya tsira bayan jirgin ya faɗi kusa da sansanin sojin Amurka, yayin da rundunar sojin ruwa ta fara binciken musabbabin hatsarin.
Donald Trump
Samu kari