Donald Trump
Wannan shine karo na farko a tarihin kasar Amurka, da shugaban kasa ya kira shugabannin musulman duniya buda bakin azumi a fadar White House. Shugaba Donald Trump wanda ya karbi mulki shekara daya da rabi da suka gabata...
Dubban al'ummar kasar Amurka ne suka taru a birnin new York don gudanar da zanga-zangar adawa ga Shugaban Kasar ta Amurka Donald Trump a lokacin daya halarci wani taro a mahaifarsa wadda cibiyar 'yan jam'iyyar Democrat suka...
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya jinjiinawa ofishin jakadancin Amurka akan kokarin da suka yi wurin mayar da ofis din su birnin Qudus. Yace wannan ranar farin ciki ce a tarihin Isra'ila ga taron mutane wurin 800 wanda..
Ita dai kasar ta Israila, bata son kasar ta Iran ta mallaki duk wani babban makami da ka iya lahanta ta, musamman ganin kasar ta Iran ta yarda da wani hadisi mai kiran da Musulmi su bi wani, wai Mahdi da zai zo haka kawai ya....
Rahotanni dai sun bayyana cewa, wannan lamari na tattare da barazana ta rikici a yankin daular Larabawa ta gabas da kuma rashin tabbaci gami da kokwanto kan wadatuwar man fetur sakamakon tsanani da ya yi a kasuwanni na duniya.
Sabon Lauyan shugaban kasar Amurka Donald Trump, Rudy Giuliani ya tonawa maigidansa asiri, inda ya fallasa cewar ya baiwa wata jarumar fina-finan batsa ta kasar Amurka, Stormy Daniels, dalar Amurka dubu 130 do min ta rufa masa...
Za ku kalli bidiyon Shugaban Amurka Trump inda ya koka da kashe Kiristoci a Najeriya. Dama kun ji cewa kamar yadda Trump ya damu da Amurka Buhari ya fi damuwa da Najeriya. Yau Donald Trump ya gana da Shugaban kasar Najeriya Buhari
Ministan Labarai da al'adu na Najeriya Alhaji Lai Muhammad, ya bayyana cewa gayyatar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari alama ce dake nuna kyakkyawar dangantaka tsakanin kasashen biyu.
Za ku ji jerin sanannun mutanen da ke da masoya ne rututu a Duniya kamar yadda alkaluma da hasashe su ka nuna a wannan shekarar ta 2018. Irin su Donald Trump ba su samu shiga sahun 10 farko ba kamar su Obama da Ronaldo.
Donald Trump
Samu kari