Donald Trump
A ranar din da ta gabata ne, ofishin jakadancin ƙasar Rasha ta caccaki gwamnatin ƙasar Amurka akan adawa tare da ƙiyayya da take nuna wa al'ummomin ƙasar ta. Ƙasar ta Rasha ta gargaɗi gwamnatin shugaba Trump akan rashin kamala.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya ce Amurka tana matukar girmama nahiyan Afrika a wata wasika da ya aikawa kungiyar gamayyar ksashen Afrika AU wasikar yazo ne mako daya, bayan an zargi Donald Trump da sukar mutanen Afrika
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin ya sanar da cewa, shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-Un ya yi gagarumin nasara akan shugaban Amurka a rikicin da suke yi kan tsibirin Koriya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi wasu kalaman wulakanci kan yan ci rani da suka fito daga kasashen Haiti, El Salvador da kuma Afirka. Ya tambayi majalisar dokoki kan dalilin da ya sa mutanen Afirka suka shiga kasar su.
Wani Sojan Isra’ila ya sha da kyar bayan da wani matashin Falasdinu ya caka masa wuka a kafada a ranar Lahadi 10 ga watan Disamba a birnin Jerusalem, kamar yadd
Shugaban Amurka Trump ya maida garin Jerusalem babban Birnin Israila sai dai Kasashen Musulaman Duniya karkashin Erdogan na shirin yi wa Israila taron-dangi.
Babbar kotun Koriya ta Arewa ta yankewa shugaban Amurka Donald Trump hukuncin kisa, sakamakon kiransa dan lukuti da yayi, wanda zagi ne da hukuncinsa kisa
Dama tun fil azal ba a ga maciji tsakani Amurka da Koriya ta Arewa. Yanzu haka yaki na nem ya tashi tsakanin Kasar Amurka da Koriya ta Arewa idan aka yi sake.
Rahotanni sun bayyana cewa Koriya ta Arewa ta gargadi Amurka da cewa a shirye take ta kakkabe jiragen ta domin tabbatar wa Amurka da karfinta na soji.
Donald Trump
Samu kari