Donald Trump
Shugaban kungiyar IPOB, Nnam Kanu, yana cikin jerin masu laifi da gwamnatin tarayya ke nema. Ya tsere daga Najeriya ne bayan kotu ta bayar da belinsa daga tsare shi da ake yi a gidan yari bisa tuhumarsa da laifin cin amanar kasa
Najeriya ba ta cikin Dakarun Operation Desert Storm kama yadda Atiku Abubakar ya fada. A tsakanin 1990 zuwa 1991 ne Amurka ta hada kai da wasu kasashe ta kai wa Iraki hari.
Mun kawo maku Kasashe 5 tare da Najeriya da su ka rasa damar zuwa Amurka su tare da kuma duk abin da gwamnatin Trump ta ke nufi da sa Najeriya takunkumin takardun biza.
‘Yan Majalisun Amurka ba sa goyon-bayan hana Najeriya ziyarar kasar. Yanzu haka Shugabar majalisa za ta kawo kudiri a majalisa da zai yi fatali da shirin Shugaba Trump.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa kasar Amurka ta ce daga yanzu ba za ta kara bai wa baki 'yan kasashen waje da ke zuwa haihuwa cikinta izinin shiga kasar ba.
Shugaban kasa Buhari ya yi magana game da barazanar hana ‘Yan Najeriya zuwa Amurka. Najeriya ta na so ido ta ga ko za a hana mutanenta zuwa kasar Amurka.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na kan yin wani yunkuri na kara fadada yawan kasashen da Amurka za ta hana ‘yan kasar shiga kasarsa.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da Takwarorinsa sun halarci taron kasashen Afrika da Ingila. UK ta ce za ta wagewa mutanen Afrika kofa. #UKAfricaInvestmentSummit @UKinNigeria.
Donald Trump shugaban kasar Amurka ya dau kwararrun lauyoyi da zasu kare shi a gaban majalisar dattijan kasar. Ken Starr da Robert Ray da suka yi shari'ar tsohon shugaba Bill Clinton da kuma Alan Dershowitz da ya kare dan...
Donald Trump
Samu kari