Donald Trump
Babu shakka arziki kashi ne kuma tako shi ake kamar yadda Hausawa suka bayyana, hakan ta kasance a yayin da muka kawo muku jerin manyan attajiran 'yan siyasa na duniya guda 20 da suka yi wa sa'o'insu zarra ta fuskar tarin dukiya.
Tsohon gwamnan ya harzuka ne bayan wakilan kasashen Afrika a majalisar dinkin duniya sun ki goyon bayan hadakar yin aiki tare tsakanin kasashen Amurka da China. Bayan an sanar da sakamakon kuri'un da wakilan kasashen majalisar din
Kasar Amurka ta bayyana cewa ta sanya takunkumi akan wasu manyan shugabannin sojoji na kasar Myanmar, bayan ta zargesu da take hakkin dan adam wurin kashe Musulmi 'yan kabilar Rohingya...
Wakilan gwamnatin kasar Amurka sun ce a kyakyawan shirin kafa cibiyoyin kasuwanci na kasashen nahiyar Afrika ta yamma (WATH) a Legas da Abuja da ke Najeriya. Amurka za ta kafa cibiyoyin ne domin karfafa alakar kasuwanci tsakaninta
Kasar Amurka ta harba Kumbon da aka yiwa lakabi da Apollo 11 dauke da mutane uku zuwa duniyar wata daga babbar tashar sararin samaniya dake jihar Ohio a ranar 16 ga watan Yulin shekarar 1969.
Harin da Amurkan ta kai ba zai rasa nasaba da harbo wani jirgin yakin kasar Amurka mai amfani da na'ura da kasar Iran ta yi ba a cikin makon jiya da kuma wani harin da aka kai wa jiragen dakon danyen man fetur na Amurka, wanda ta
Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya bayyana cewa shi ko kadan baya fatan Allah ya hada su yaki da kasar Iran, amma kuma ya yiwa kasar ta Iran gargadi, inda ya bayyana mata cewa idan har yaki ya hado su to babu makawa za ta...
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya rubutawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, wasikar ta'aziyyar tsohon shugaban kasar Amurka, George H. W Bush. A takardar ta Obasanjo da Kehinde Akinyemi, mai taimaka masa a
Tun bayan tabbatar da Atiku a matsayin dan takarar jam'iyyar PDP, masu sukar sa su ke kalubalantar shi da ya ziyarci kasar Amurka idan ya isa. A yayin da ake cigaba da gorantawa Atiku a kan gazawar sa ta ziyartar Amurka bisa tsoro
Donald Trump
Samu kari