Donald Trump
Kwanan nan Gwamnatin Amurka ta tona asirin danyen aikin da Sojoji su ka yi. Amurkar ta bayyana Jihohin Kano, Osun, Ribas a matsayin inda aka yi magudin zabe.
Yayin da cutar coronavirus ta ke karada Duniya, mun samu labari cewa wata mummunan cacar baki ya kaure a fili tsakanin China da kasar Amurka a kwanakin nan.
Kwanan nan Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gwajin Coronavirus, amma sakamakon gwajin da Trump ya yi bai fito ba. Kwanaki dai Trump ya nemi a komawa Allah.
Dan luwadin mai takarar shugabancin kasar Amurka, Pete Buttigieg ya ba wani yaro mai shekaru 9 amsa wanda ya zo taron gangamin siyasa. Yaron ya tambayi dan takarar ne yadda zai bayyana kan shi a matsayin dan luwadi, kamar yadda..
Duk da maganar da Abubakar Malami ya yi kwanakin baya, Mun gano cewa Gwamnatin Najeriya ta na neman ba Gwamna Atiku Bagudu fiye da $100m a boye.
Kafin zuwan shugaban kasar Amurka kasar India a mako mai zuwa, wani mutum dan kasar India ya bukaci hukumomi da su tallafa masa cika burin shi na rayuwa na ganin Donald Trump...
Wani Ministan Najeriya ya ce tattalin arzikin kasar ya shiga cikin matsala. Mai ya sa abubuwa sun sukurkuce a Najeriya inji Chris Ngige.
Magoya bayan shugaban kasa Donald Trump sun juyawa Ivanka baya yayin da suka ganta sanye da Hijabi a tafiyar da tayi zuwa hadaddiyar daular Laraba. An ga hoton Ivanka Trump sanye da Hijab yayin da ta kai ziyara daular Larabawa...
Jim kadan bayan bayyana shi a matsayin dan takarar shugaban kasar Amurka a shekarar 2020, Sanatan kasar Amurka, Bernie Sanders ya bayyana Faiz Shakir, a matsayin mutumin da zai jagoranci yakin neman zaben shi. Jaridar Anadolu...
Donald Trump
Samu kari