Donald Trump
Kimanin sojoji mata 30 na kasar Isra’ila sun kamu da amai, gudawa da ciwon ciki a sansaninsu, yayin da aka dakatar da atisaye tare da fara bincike.
Shugaba Donald Trump ya bukaci Iran ta biya diyya kan asarar da ya ce ta haddasa, yayin da ake ci gaba da tattaunawa kan sake buɗe Mashigin Hormuz.
Shugaba Donald Trump ya shiga wani jirgi yayin da zai koma Amurka daga Turkiyya. An boye asalin jirgin da ya yi amfani da shi saboda kar Iran ta kashe shi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ya kamata a dora alhakin kashe mutanen da aka yi a a Gabas ta Tsakiya kan kasar Jamhuriyar Iran.
Sojojin Amurka sun ce sun karkatar da jiragen ruwa 55 tare da hana wasu aiki yayin da suke aiwatar da takunkumin da Washington ta kakaba wa Iran.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Amurka ta fitar da daftarin sulhu a Gaza mai dokoki 15, amma Isra'ila ta ce sai dai bayan ran ta ne za a samar da ƙasar Falasdinu.
Mataimakin Shugaban Amurka, JD Vance, ya ce Amurka na neman Iran ta ba da tabbacin cewa ba za ta sake kai hari kan jiragen kasuwanci da ke ratsa mashigar Hormuz ba.
Babban hafsan sojin Amurka Janar Dan Caine na neman hanyar fita daga yaƙin Iran, yayin da yake ganin ƙarin hare-haren soji na iya jefa Amurka cikin matsala.
Donald Trump ya shaida wa masu ba shi gudunmawa cewa yana son mataimakinsa JD Vance ya gaje shi a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Republican a 2028.
Donald Trump
Samu kari