Donald Trump
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta godewa UN bayan an turowa Najeriya kayan asibiti. UN ta aiko da kaya zuwa kasar ne domin taya ta yaki da COVID-19.
A Amurka, COVID-19 ta hallaka Faston da ya yi wa hukuma kunnen-kashi ya bude coci kwanaki. Faston da ya bude coci a lokacin annobar COVID-19 ya mutu a asibiti.
Gwamnatin Ukraine ta sa kudi a binciko maganin Coronavirus, an sa tukwuicin $1m amma ba a bayyana yadda za a samo kudin da za a biya wanda ya gano wannan magani
A jiya Firayim Ministan Ingila Boris Johnson ya koma gida bayan gajerar jinyar Coronavirus. An sallami Firayim Ministan Birtaniyan ne daga asibiti bayan kwana 5
Mutanen China sun koma harkokin gabansu a titunan Wuhan yau kamar ba a yi annobar COVID-19 ba. Gwamnatin China ta cire takunkumi a Wuhan bayan COVID-19 ta lafa.
Damisa Nadia ta zama Dabbar dajin da ta fara kamuwa da COVID-19 a Duniya. Gwaji ya nuna Damisar ta kamu da COVID-19 a gidan dabbobi bayan ta fara wani tari.
An maida Boris Johnson zuwa sashen ICU a asibiti yayin da ya ke fama da COVID-19. Zuwa Litinin da rana, jikin Firayim Ministan ya tabarbare a asibitin Landan.
Kazalika ya mayar da martani a kan sukar da wasu gwamnoni ke yi wa gwamnatin tarayya a kan rashin samar da isassun na'aurar taimakon numfashi (ventilators) ga
A ranar Asabar ne shugaban kasar Amurka, Donad Trump, ya bayyana cewa ba zai iya rufe fuska da takunkumi ba duk da sabuwar dokar kare lafiya a kasar Amurka ta
Donald Trump
Samu kari