Donald Trump
An canza tsarin yadda ake muhawarar ‘yan takarar Amurka saboda annobar COVID-19. Amma Donald Trump bai yarda ayi muhawara ba tare da an hadu ido-da-ido ba.
Hukumar FBI ta ce ta kama wadanda ake zargi da shirin sace Gwamnar Michigan Gretchen Whitmer. Ta ce ana neman ayi garkuwa da wata mace da ke Gwamna a kasar.
Ya bayyana hakan ne yayin da ya ke mayar da martani a kan alkawarin da Trump ya dauka cewa zai kori bakin 'yan gudun hijira daga Amurka tare da tilasta kasar Me
A 2020 annobar cutar COVID-19 ta barke a wasu kasashen Duniya. Wannan cuta ta kwantar da har manyan shugabanni har da irinsu Donald J. Trump na kasar Amurka.
Za ku ji abin da Shugaba Donald Trump ya fadawa Likita bayan an fada masa ya kamu da COVID-19 a asibiti. Cutar Coronavirus ta harbi Shugaban Amurka kwanan nan.
Wiz Kid ya koka da yadda SARS ke kisan gilla, don haka Mawakin ya bukaci Buhari ya ji da wannan ya rabu da Shugaban Amurka da ya kamu da COVID-19 kwanan nan.
Za ku ji irin abubuwan da su ka faru wajen muhawarar Donald Trump da Joe Biden jiya. An tafka muhawara tsakanin Shugaba Donald Trump da Joe Biden a Amurka.
A tarihi, an taba yin hamshakan masu kudin da su ka dawo ba su da komai a lalitarsu. Wasu daga cikinsu sai da ta zama ba su da komai, wasu yanzu ma su na daure.
Wata mata da ake zarginta da aike da ambulan mai dauke da wasika mai guba, wacce ta tura ga gidan gwamnatin Amurka, ta shiga hannu, Linda Ikeji ta wallafa.
Donald Trump
Samu kari