Donald Trump
A cikin wani jawabi da sakataren gwamnati, Michael Pompeo, ya fitar ranar Laraba, gwamnatin kasar Amurka ta ja hankalin gwamnati a kan kisan fararen hula da 'ya
A bara wani Ɗan Najeriya Adewale Adeyemo ya samu shiga, ya zama Shugaban gidauniyar Barack Obama. Matashin Ɗan Najeriyar ya taba aiki da Barack Obama a 2015.
Shahararren mawakin nan na Najeriya, Wizkid, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari da takwaran sa na Amurka, Donald Trump, ko kadan ba su da damu da al'ummar su ba.
Jama'a da dama sun soki manhajar tuwita da barin shugabanni su na yin amfani da dandalinsu wajen yada maganganun da basu da tushe. Sabon tsarin da tuwita ta bul
Gidan Talabijin na Channels ta ruwaito na cewa lokaci yayi da Amurka za ta fara sassauta dokar hana shige da fice da na hana tarukan jama’a saboda Coronavirus.
Gwamnatin kasar Amurka ta baiwa Najeriya kyautar zambar kudi $33m, kimanin naira biliyan 12.89 kenan a matsayin tallafin yaki da annobar Coronavirus a kasar.
Kasar Amurka ta fallasa ta’adin da China ta ke shirin yi wajen kirkiro maganin COVID-19. Ma’aikatar kasar ta fito ta ce wannan zargi da ake yi ba gaskiya ba ne.
A jiya Laraba, Gwamnatin Amurka ta bayyana adadin kudin da ta ba Najeriya na yaki da COVID-19 bayan na’urorin taimakawa numfashi da taimako na malaman lafiya.
A bana asarar Tiriliyan 500 ta na jiran Najeriya da kasashen Afrika a lokacin annobar COVID-19. Kasashe za su shiga matsala idan ba su iya shawo kan annobar.
Donald Trump
Samu kari