Donald Trump
An naɗa Musulma Assma Ali a matsayin alƙalin wani ƙaramin gari a Mississippi, lamarin da ya jawo mata hare-hare daga wasu ‘yan siyasa da masu amfani da sada zumunta.
Rahotanni sun ce dakarun sojojin Amurka a USS Abraham Lincoln sun fuskanci gajiya, ƙarancin abinci da matsalolin lafiya bayan shafe kwanaki 250 a teku.
Mataimakin Shugaban Amurka JD Vance ya ce manufofin Amurka a yakin da Iran sun ta’allaka ne kan makamashi da hana Tehran mallakar makamin nukiliya.
Ministan Amurka, Scott Bessent ya ce Amurka za ta ɗauki tsauraran matakai kan Iran, ciki har da killace tattalin arzikinta da ci gaba da katange mashigar Hormuz.
Karoline Leavitt ta sanar da cewa za ta bar mukamin sakatariyar yada labaran Fadar White House a karshen Agusta domin mai da hankali ga ‘ya’yanta.
Fiye da shugabannin Musulmi da Kiristoci 50 sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Abuja domin ƙarfafa haɗin kai da zaman lafiya a Najeriya.
Kakakin Fadar White House Karoline Leavitt za ta bar mukaminta a ƙarshen watan Agustan shekarar 2026 domin ta mayar da hankali kan yaranta da iyalinta.
Sojojin kasar Amurka biyu sun mutu bayan jirgin Apache ya yi hatsari a birnin Texas, inda lamarin ya kuma haddasa gobarar daji yayin da ake ci gaba da bincike.
Biye da ƙaruwar barazana daga ƙasar Iran, an fice da Donald Trump a asirce daga jirgin sama na Air Force One ta amfani da motar kayan abinci zuwa wani jirgin daban.
Donald Trump
Samu kari