Donald Trump
Wata kotun Amurka ta soke dokar gwamnatin Shugaba Donald Trump da ta dakatar da bayar da bizar ƙaura ga ’yan Najeriya da wasu ƙasashe 74 a duniya.
A labarin nan za a ji cewa ana dab da samun karin gagarumin sauyi a rundunar tsaron Amurka a yayin da aka samu sabani tsakanin manya biyu a mulkin Trump.
Tattaunawar kasuwanci tsakanin kasashen Amurka da Kanada ta rushe, yayin da harajin kashi 50% ya fara aiki kan kayayyakin Kanada na dala biliyan 20.
Hukumar FBI ta kama wata mata a Amurka bisa zargin shirya kai hari kan Capitol na New York da kashe sanatoci, bayan ta bayyana goyon bayanta ga ISIS.
Bashin da ake bin gwamnatin Amurka ya haura dala tiriliyan 40 a karon farko, yayin da masana ke gargadin yiwuwar babbar matsalar tattalin arziki.
Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya yi watsi da sabon shirin takunkumin tattalin arziki na Trump, yana mai cewa zai kara jefa Amurka cikin rashin nasara.
Shugaba Donald Trump ya sanar da sabon matakin matsin tattalin arziki kan Iran tare da barazanar hukunta kasashen da za su ci gaba da taimaka wa Tehran.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta gargadi ƙasashen Gulf kan taimaka wa Amurka, tana mai cewa duk wani taimako zai zama kamar shiga ayyukan sojin Amurka.
Donald Trump ya ayyana mashigar Hormuz a matsayin yankin Amurka, yayin da Iran ta dage kan sharuddan bude ta, Oman da Qatar na kokarin sasanta rikicin.
Donald Trump
Samu kari