Donald Trump
Jami’an ‘yan sandan kasar AMurka na farin kaya sun kama wani mutum mai shekaru 25 mai suna Roger Hedgpeth. Roger dai dan asalin Brandon ne na Florida kuma an kama shi ne da wuka wacce ya dauka da niyyar kasha shugaban kasa Donald
White House ta fito ta ce ta kashe Qasim al-Rimi a kasar Yemen. Wannan na nufin a cikin ‘yan watannin nan, Amurka ta kashe manyan ‘yan ta’adda uku.
Dan Majalisar da ya goyi bayan a tsige Trump watau M. Romney, ya Shugaban Amurka ya shiga uku wajen Trump da kuma ‘Dansa Donald Trump Jr.
Kawo yanzu Donald Trump ya dawo da hankalinsa wajen neman tazarce, bayan an gagara tsige shi. Meyasa Majalisar Dattawan Amurka ta wanke Donald Trump jiya?
Kasar Amurka ta sanar da cewa za ta ba Najeriya tallafin dala miliyan 40 a matsayin taimako ga jama'ar kasar da ta'addancin 'yan Boko Haram ya shafa. Mike Pompeo, sakataren kasar ne ya sanar da hakan a ranar Talata a birnin...
Shugaban kungiyar IPOB, Nnam Kanu, yana cikin jerin masu laifi da gwamnatin tarayya ke nema. Ya tsere daga Najeriya ne bayan kotu ta bayar da belinsa daga tsare shi da ake yi a gidan yari bisa tuhumarsa da laifin cin amanar kasa
Najeriya ba ta cikin Dakarun Operation Desert Storm kama yadda Atiku Abubakar ya fada. A tsakanin 1990 zuwa 1991 ne Amurka ta hada kai da wasu kasashe ta kai wa Iraki hari.
Mun kawo maku Kasashe 5 tare da Najeriya da su ka rasa damar zuwa Amurka su tare da kuma duk abin da gwamnatin Trump ta ke nufi da sa Najeriya takunkumin takardun biza.
‘Yan Majalisun Amurka ba sa goyon-bayan hana Najeriya ziyarar kasar. Yanzu haka Shugabar majalisa za ta kawo kudiri a majalisa da zai yi fatali da shirin Shugaba Trump.
Donald Trump
Samu kari