Donald Trump
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kafa wata tawaga ta musamman da za ta yi aiki a wani kwamitin hadin gwiwa tsakanin Najeriya da Amurka kan tsaro.
Shugaban Amurka Donald J. Trump ya yi magana bayan wani dan bindiga ya harbi sojojin Amurka a kusa da fadar White House. Ya ce barazana ne ga tsaron Amurka.
Amurka ta fitar da bayanai kan wanda ake zargi da kai hari kusa da fadar White House ya harbi sojoji. An ce hi ne Rahmanullah Lakamal daga Afghanistan
Rahoton masana tsaro ya ce an kirkiri wani bidiyo domin nuna cewa sojojin Amurka sun sauka jihar Borno bayan barazanar shugaban kasa Donald J Trump.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce Najeriya ba za ta yafewa Peter Obi ko manta da goyon bayan Donald Trump ya kawo farmaki Najeriya ba.
Wani Kirista dan Najeriya, JJ Omojuwa ya yi magana a taron tsaro na duniya ya soki kalaman Donald Trump game da barazanar kai hari Najeriya da niyyar kare Kiristoci.
Wasu 'yan Iran da suka koma addinin Kirista sun ce ana muzguna musu duk da cewa su Kiristoci ne. Trump ya kori wasu Kiristoci zuwa wasu kasashen duniya.
Kungiyar malaman Musulunci da Kiristanci ta IDFP ta gargadi ‘yan Najeriya su kwantar da hankali bayan kalaman Donald Trump na cewa ana kisan Kiristoci.
Ministan yada labarai, Mohammed Idris ya bayyana cewa tawagar gwamnati a Amurka na kokarin gyara labaran karya da ke zargin wariyar addini a Najeriya.
Donald Trump
Samu kari