Donald Trump
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ta sayi jiragen yaƙi masu saukar ungulu huɗu daga Amurka, waɗanda za su iso ƙasar nan nan gaba kaɗan
Najeriya ta fadi ainihin wuraren da bama-baman da Amurka ta harbo Najeriya suka sauka bayan Donald Trump ya kawo hari. Burbudin makamai sun sauka a Jabo da Offa
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi bayani game da harin da sojojin Amurka suka kai jihar bisa umarnin shugaba Donald Trump. Ta bayyana cewa ba a kashe farar hula ba.
Wani shugaban Tiv ya rubutwa wasika ga Donald Trump na Amurka kan bukatar kai hari Benue da wasu jihohi a Arewa ta Yamma da Arewa maso Gabas bayan harin Sokoto.
Ministan Harkokin Waje, Yusuf Tuggar, ya tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu ya amince da hare-haren sama na Amurka kan sansanonin ’yan ta’adda a Sokoto.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya gode wa gwamnatin Najeriya bisa hadin kai yayin hare-haren sama da aka kai kan ’yan ta’adda a jihar Sokoto.
Mazauna kauyen Jabo a Tambuwal, jihar Sokoto sun shiga tsananin fargaba bayan Amurka ta kai harin bama-bamai kan ’yan ta’adda da daren ranar Alhamis.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da harin da sojojin Amurka suka kawo kasar ta sama,.inda ta ce an yi haka ne domin dakile ta'addanci da asarar rayuka.
A labarin nan, za a bi cewa sojojin Amurka sun kawo hari Najeriya, yayin da Donald Trump ya bayyana cewa ba zai amince a ci gaba da kiristoci a ƙasar ba.
Donald Trump
Samu kari