Donald Trump
A Amurka, Joe Biden ya bada mukamai fiye da 100 tun kafin ya hau kujerar Shugaban kasa. Osaremen Okolo ta na cikin wadanda su ka samu shiga Gwamnatin Biden.
Gumurzu da aka kwashe watanni ana yi tsakanin Shugaba Donald Trump na Amurka da zababben Shugaban kasa, Joe Biden ta zo karshe bayan Kwalejin Zaben Amurka ta ta
Shugaban Amurka Donald Trump a ranar Litinin ya ce Antoni Janar Bill Barr, wadda ya ki amincewa da ikirarin da ya yi na cewa an tafka magudi a zaben shugaban ka
Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ya ce ba zai yarda a masa riga-kafin kwayar cutar Covid 19 ba a yanzu. Jinkirin na zuwa ne saboda umurnin da ya bayar na cew
Shugaban kasa Donald Trump ya sake shan kashi a kotun Allah ya isa kan zaben 2020. Alkalan sun ki yin na’am da sake duba wasu kuri’u kamar yadda wasu su ka nema
Gwamnatin Tarayya ta karyata zargin da kasar Amurka ta ke yi mata, ta ce ba a tsangwamar addinan Jama’a a Najeriya, kowa yana da ‘yancin ya zabi addininsa.
A jiya ne Gwamnatin kasar Amurka ta fito ta na zargin Najeriya da muzguna wa mutane saboda addinsu. Amurka ta ce babu ‘yancin mutum ya yi addinin da yake so.
Gwamnatin ƙasar Amurka ta sauke nauyin biyan kuɗin biza ga dukkan ƴan ƙasar Najeriya kuma tsarin zai fara aiki daga ranar 3 ga watan Disamba 2020, kamar yadda
Mun ji cewa da alamu Donald Trump ya saduda, ya fara maganar dawowa siyasa a 2024. Trump ya ce ya na neman tazarce, amma idan bai yiwu ba, zai dawo nan gaba.
Donald Trump
Samu kari