Donald Trump
A jiya mu ka ji Ngozi Okonjo-Iweala ta na neman samun kujerar WTO a bagas bayan Trump ya sha kashi, yanzu Kafar Ngozi Okonjo-Iweala ta kara kai wa daf da nasara
Yan kasashen Afirka 15 za su biya kimanin dala 15,000 kafin su ziyarci Amurka, kamar yadda wata sabuwar dokar tafiye-tafiye da za ta fara aiki a watan Disamba
Majalisar Ingila ta tattauna yiwuwar hukunnta Shugabannin Najeriya. Ana zargin cewa gwamnatin Najeriya ta ci zarafin ‘Yan zanga-zangar #EndSARS kwanakin baya.
Shugaba Donald Trump ya bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaɓen Amurka na bana 2020,dukda kayin da ya sha a hannun a hannun abokin karawarsa Joe Biden na
A matsayin Amurka na ƙasar da tafi kowacce bada gudunmuwar kuɗi da taka rawa a ƙungiyar WHO, ficewarta ba ƙaramin girgiza al'amurran ƙungiyar zai yi ba. Kuma ha
Daya daga cikin muhimman abubuwan da ta cimma a matsayin alƙaliya shine ƙirƙirar kafar shari'a ta yanar gizo wadda zata baiwa mutane damar ganin wainar da ake
A yau, Talata, 13 ga Nuwamba, zaben shugaban kasan Amurka ke gudana: Yan Amurka sun fito kwansu da kwarkwatansu domin zaben shugaban da zai jagorancesu shekaru.
Idan Joe Biden ya yi nasara a bana, Donald Trump zai nemi kujerar Shugaban kasa a 2024. Hadiman Shugaban kasar sun bijiro masa da batun ya tari jiko na gaba.
Ganin a halin yanzu ana kokarin zaben shugaban kasar Amurka, mun kawo maku yadda mulkin Joe Biden zai sha ban-ban da Gwamnatin Shugaban kasa Donald J. Trump.
Donald Trump
Samu kari