Donald Trump
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce an cimma fahimta kan batun kayan nukiliyar Iran, amma ya bayyana cewa an binne wasu a ƙarƙashin dutse mai ƙarfi
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sanar da soke kai hare-hare ta sama kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ya ce tattaunawa ta yi nisa a tsakaninsu.
Kakakin kwamitin tsaro na majalisar Iran, Ebrahim Rezaei ya tabbatar da cewa al'ummar Iran ba za su amince da mika wuya ba, inda ya ce Amurka ce ya kamata ta yi.
A labarin nan, za a ji kasar Amurka ta kare kanta biyo bayan hallaka wasu jami'an kasar Indiya a tekun Oman, tana zargin sun dauko man kasar Iran.
Rundunar sojin Iran ta sanar da rufe mashigar Hormuz gaba daya kan hare-hare da ta ce Iran ta kai mata. Farashin danyen mai ya tashi a kasuwar duniya.
Dakarun kasar Iran sun tabbatar da kai hare-hare kaashen Jordan, Kuwait da Bahrain kan sansanonin sojin Amurka. Iran ta harba makamai masu linzami 12 kan Amurka.
Kasashen Rasha da China sun bukaci Iran da Amurka su koma tattaunawa maimakon cigaba da kai hare-hare a Gabas ta Tsakiya da suka fara sabon rikici.
Rundunar Iran ta IRGC ta sanar da cewa ta kai hare-hare kan rundunonin sojin Amurka da ke Jordan da Bahrain. An ji karar fashe-fashe a kasar Kuwait.
Rundunar sojin Amurka ta sanar da cewa ta kai jerin hare-hare Iran bayan harbo wani jirginta mai saukar ungulu da Trump ya ce Iran e ta ti a kusa da mashigar Hormuz.
Donald Trump
Samu kari