Donald Trump
Amurka na duba yiwuwar amfani da kadarorin Iran da aka daskarar domin taimaka wa ƙasashen Tekun Fasha gyara barnar hare-haren da ake dangantawa da Iran.
Rahotanni sun bayyana cewa Pentagon ta ɗaga matakin sa ido kan Isra’ila zuwa mafi girma saboda zargin tattara bayanan manyan jami’an gwamnatin Amurka.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi ikirarin cewa da ba domin saboda shi ba, da Isra'ila ba za ta ci gaba da wanzuwa ba har zuwa yanzu a duniya.
Gwamnatin kasar Amurka ta ba 'yan kwallon Iran bizar shiga kasar domin samun damar buga gasar cin kofin duniya na 2026 da za a fara a Amurka a mako mai zuwa.
Ministan harkokin wajen Iran ya yi watsi da bukatar shugaba Donald Trum ta neman haduwa da Mojtaba Khamenei. Ya fadi dalilin daina ganin Khamenei a bainar jama'a.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Isra'ila ta sanar da cewa ta samu nasarar hallaka jagora a Hezbollah a lokacin da Amurka ke neman a tsagaita wuta.
Rahotanni sun nuna cewa farashin danyen mai ya sauka a duniya bayan Isra'ila da Lebanon sun cimma yarjejeniyar tsagaita wuta da Trump ya yi magana.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasar Iran ba kamar Venezuela ba ne da za a shiga nan take a kai hari a fita. Ya ce Iran na da makamai sosai.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana son ganawa da jagoran Iran, Mojtaba Khamenei. Ya ce za su iya haduwa a gaba ba tare da fadin lokacin ba.
Donald Trump
Samu kari