Donald Trump
A labarin nan, za a ji cewa duk da adawar da kasar Amurka ke yi game da mallakar makamishin nukiliya ga wasu kasashe, ta fara kokarin taimakon Saudiyya ta mallaka.
Shugaba Donald Trump ya ce Amurka ba ta gama da Iran ba, yana gargadin yiwuwar sabon hari kan wani yanki da ya ce Iran za ta dauki shekaru 20 kafin ta farfado.
Pentagon ta fitar da sunaye da hotunan sojojin Amurka biyu da suka mutu a harin Iran a Jordan, yayin da kusan sojoji 100 suka jikkata kuma a hare-haren.
An kai hari kan tankar mai a Hormuz wanda ya sa ma'aikata guduwa, yayin da Iran ta yi ikirarin cewa jiragen mai biyu sun kama da wuta sakamakon fashe-fashe a ruwa.
Donald Trump ya ce ba za a kama Benjamin Netanyahu ba idan ya ziyarci Amurka, duk da sammacin kama da Kotun ICC ta fitar da kuma muhawarar da ta biyo baya.
Amurka ta kakaba wa Sudan sababbin takunkumi bayan zargin amfani da makamai masu guba a yakin da RSF, yayin da Khartoum ta musanta wannan zargin.
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da cewa bam ya tashi da sojan ta yayin da ya ke kokarin kwance wani bam da kasar Iran ta harba a wani jirgin yaki.
Amurka ta sanya ƙasashe 23 cikin masu hadari ciki har da ƙasashe 11 na Afirka, yayin da Najeriya ta ci gaba da kasancewa a mataki na uku saboda matsalolin tsaro.
Kungiyar kasashen Musulmi ta MWL ta yi Allah wadai da hare-haren da Iran ke kaiwa zuwa kasashen Gabas ta Tsakiya kamar Qatar, Kuwait, Jordan da sauransu.
Donald Trump
Samu kari